AduBible.org® Parallel Scripture Sanctuary • 100% Ads-Free

Farawa Babi 1 (SRK 2020) — Halittar Sammai Da Ƙasa & Spoken Audio

A farko-farko, Allah ya halicci sama da ƙasa. To, ƙasa dai ba ta da siffa, babu kuma kome a cikinta, duhu ne kawai ya rufe ko’ina, Ruhun Allah kuwa yana yawo a kan ruwan.

Scripture Text Preview — Farawa Babi 1 (SRK 2020) — Halittar Sammai Da Ƙasa & Spoken Audio

1. A farko-farko, Allah ya halicci sama da ƙasa.

2. To, ƙasa dai ba ta da siffa, babu kuma kome a cikinta, duhu ne kawai ya rufe ko’ina, Ruhun Allah kuwa yana yawo a kan ruwan.

3. Allah kuwa ya ce, “Bari haske ya kasance,” sai haske ya kasance.

4. Allah kuwa ya ga hasken yana da kyau, sai ya raba hasken da duhun.

5. Allah kuwa ya kira hasken “Yini,” duhun kuma ya kira “Dare.” Maraice ya yi, safe kuma ya yi, rana ta farko ke nan.

Exegetical & Lexical Notes: Matches Biblica® Open Hausa Contemporary Bible (SRK / 1614) and Davar Partners spoken audio 100% word-for-word.

Parallel Bible Study, Strong’s Concordance, 24kHz Audio & Offline Vault

Compare this passage side-by-side in up to 4 synchronized columns across NKJV, KJV, BSB, Original Hebrew (WLC), Koine Greek (Textus Receptus), Asante Twi (Twerɛ Kronkron), French, Spanish, German, and 35+ global languages on AduBible.org®. Tap any verse for Strong’s Exhaustive Concordance numbers, Matthew Henry & John Gill commentaries, 24kHz Neural Audio streaming, and 100% offline PWA access.